Jump to content

Wq/ha/Farooq Abdullah

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Farooq Abdullah

Farooq Abdullah (an haifi Farooq 21 ga watan Oktoba a shekara ta 1937) dan siya san kasar India, shine shugaban kasan jammu da Kashmir national conference.Ya yi a matsayin Chief minista Na jammu da Kashmir a shaani ma ban banta tun daga 1982 har zuwa shekarar 2002, kuma shine Sabon minista karfi daga 2009 zuwa 2014. Shine yaron farkon zababban minista Na jammu da Kashmir sheikh Abdullah, kuma shine baban tsohun minista Na jammu da kashmir Omar Abdullah.

Zantuttuka

[edit | edit source]